Shugaba Yoon ya dakatar da mulkin farar hula na dan wani lokaci a ranar 3 ga watan Disamban 2024, inda ya jefa kasar cikin ...
Al'ummar Australiya da New Zealand sun shiga sabuwar shekara ta 2025, har ma mazauna birnin Sydney da Auckland suka fara biki ...
Tsofoffi da dattawa 250 ne masu shekaru sittin da biyar zuwa sama, suka amfana da tallafin Naira dubu dari biyu a Jihar ...
A yau Litinin Shugaban Koriya ta Kudu na riko, Choi Sang-Mok ya bada umarnin gaggauta duba lafiyar ilahirin ayyukan jiragen ...
Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a ...
Matatar man fetur din Warri dake jihar Delta, daka iya tace ganga 125,000 a rana ta koma bakin aiki a halin yanzu.
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu ...
Bincike ya nuna cewa asali Lakurawa mayaka ne da ke fada da zaluncin da suke ganin ana yi wa Buzaye da Fulani, wadanda suka ...
Jimmy Carter shi ne shugaban Amurka na 39 da aka zabe shi a karkashin inuwar jam’iyyar Democrat a shekarar 1976. Shugabancin Jimmy Carter daga 1977-1981 ya kumshi nasarori kamar yarjejeniyar zaman ...