Ogun State Governor and Chairman of the Southern Governors Forum (SGF), Prince Dapo Abiodun, has expressed the forum's ...
Mutane biyu sun rasa rayukansu a cikin wani hadarin mota da ya faru ranar Alhamis a kauyen Rumfa Biyu, cikin karamar hukumar Kafin Hausa, Jihar Jigawa.